Saturday, 17 March 2018

Shugaba Buhari da matarshi, A'isha sun halarci liyafar cin abinci ta bikin diyar mataimakin shugaban kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da matarshi, Hajiya A'isha a gurin liyafar cin abinci ta auren diyar mataimakin shugaban kasa, Damilola Osinbajo da angonta Olusegun Bakare da aka shirya, gwamnoni da sauran manyan jami'an gwamnati sun halarci liyafar.

No comments:

Post a Comment