Thursday, 8 March 2018

Shugaba Buhari me jama'a: Kalli yanda wasu masoyanshi ke gaishe dashi

Yanda Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke gaisawa da wasu masoyanahi kenan a jihar Filato inda yakai ziyarar kwana daya a yau Alhamis.

No comments:

Post a Comment