Thursday, 29 March 2018

Shugaba Buhari na da son Raha: Kalli yanda yake kyakyatawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari mutumne me son raha sosai, a kusan dukkan tarukan da zaiyi da mutane sai kaga yana wasa da dariya da su, a wadannan hotunan ma, a gurin taron taya Tinubu murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Buharin ya dara.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment