Wednesday, 14 March 2018

Shugaba Buhari na ziyara a jihar Yobe

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka a jihar Yobe inda ya fara ganawa da shuwagabannin al-umma da iyayen 'yan matan Dapchi da Boko Haram suka sace, Shugaba  Buharin ya fara sauka a Maiduguri inda daga baya ya hau karamin jirgi  zuwa Yobe.



Shugaba Buharin dai ya fara ganawa da shuwagabannin al-umma.


No comments:

Post a Comment