Monday, 5 March 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Liberia George Weah

A yau, Litinin, Shugaban kasar Liberia, George Weah ya kawo ziyara Najeriya a karin farko tun bayan da ya dare kujerar mulkin kasar sa, shugaban ya kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarshi dake Abuja.


Sunyi ganawa wadda manema labarai basu samu bayani akan abinda suka tattauna ba.

No comments:

Post a Comment