Tuesday, 13 March 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin kungiyar manoma shinkafa a fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin kungiyar masu noman shikafa ta kasa da suka kaimai ziyara fadarshi a Abuja, tare da shugaban kasar akwai mataimakinshi, shugaban ma'aikata, satarn gwamnati, gwamnonin jihohin Kebbi da na Jigawa, Yemi Osinbajo, Abba Kyari, Boss Mustava, Atiku Bagudu da Abubakar Badaru.

No comments:

Post a Comment