Thursday, 22 March 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Nijar

Bayan komarshi Abuja daga jihar Zamfara, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Nijar, Muhammadou Issoufou a fadarshi dake Abuja, sun tattauna, saidai abinda suka tattauna akai be bayyanaba.
No comments:

Post a Comment