Thursday, 1 March 2018

Shugaba Buhari ya amshi sabbin jakadun kasashen Singapore, Uganda da na Philipines

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi takardar amincewa da jakadun kasashen Philipines da na Uganda da na kasar Singapore yau, Alhamis a fadarshi dake Abuja. Bayan amsar takardun jakadancin an yiwa jakadun faretin ban girma.


No comments:

Post a Comment