Saturday, 3 March 2018

Shugaba Buhari ya bar Kano bayan halartar daurin auren Fatima Ganduje da Idris Ajimobi

Bayan halartar daurin auren 'ya'yan gwamnonin Kano da Oyo, Faima Ganduje da Idris Ajimobi, shugaba Buhari ya kama hanuyar komawa Abuja. Muna fatan Allah ya saukeshi lafiya.

No comments:

Post a Comment