Tuesday, 13 March 2018

Shugaba Buhari ya bude shirin farfado da arzikin kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bude shirin farfado da tattalin arzikin kasa na musamman a Abuja, yau Talata, tare dashi akwai mataimakinshi, Yemi Osinbajo da sakataren gwamnati, Boss Mustafa.


No comments:

Post a Comment