Thursday, 29 March 2018

Shugaba Buhari ya bude tashar motar zamani a birnin Legas

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bude tashar mota ta zamani da gwamnan jihar Legas ya gina a ziyarar aiki ta kwana biyu da yake yi a jihar.
No comments:

Post a Comment