Tuesday, 6 March 2018

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a gurin bikin ranar 'yancin kasar Ghana

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a gurin bikin zagayowar tanar 'yancin kasar Ghana inda kasar ta cika shekaru sittin da daya da samun 'yancin kai, Shugaba Buhari shine bako na musamman wanda ya gabatar da jawabi a gurin bikin.Tare da shugaba Buharin akwai kakain majalisar dattijai Bukola Saraki da shima yake halartar wannan bikiNo comments:

Post a Comment