Monday, 12 March 2018

Shugaba Buhari ya gana da Manoma da makiyaya a jihar Benue

A ziyarar da ya kai jihar Benue a yau, Shugaban kasa, Muhammadu  Buhari ya gana da kungiyoyin manoma da makiyaya dake rikici a jihar haka kuma ya yiwa mutanen jihar jajen rikin da yayi sanadiyyar salwantar rayika da yawa.Bayan kammala ziyarar tashi shugaba Buhari ya koma Abuja

No comments:

Post a Comment