Tuesday, 20 March 2018

Shugaba Buhari ya gana da Namadi Sambo

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo a fadarshi dake Abuja, ganawar tasu a sirrice, zuwa yanzu dai abinda suka tattauna akai be bayyana ba.

No comments:

Post a Comment