Friday, 16 March 2018

Shugaba Buhari ya gana da shugabannin majalisun tarayya

Shugaban kasa, Muhammadu  Buhari ya gana da shuwagabannin majalisun tarayya a fadarshi a daren jiya, kakakin majalisar Sanatoci, Bukola Saraki da kakakin Majalisar wakilaine Yakubu Dogarane sukawa 'yan majlisar jagora.


No comments:

Post a Comment