Thursday, 1 March 2018

Shugaba Buhari ya gana da wakilan kasar Qatar

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin tsohon sarkin Qatar Sheikh Hamad Bin Khalifa Althani da kuma tsohon firaiminitan Qatar din Sheikh Hamad Bin Jassin Bin Baber Althani a fadarshi dake Abuja.Haka kuma a ganawar akwai wakilin kasar Qatar din a Najeriya, Abdulaziz Mubarak Muhammadi da ministan harkar jiragen sama, Hadi Sirika da shugaban ma'aikata, Abba Kyari
No comments:

Post a Comment