Friday, 16 March 2018

Shugaba Buhari ya halarci daurin auren diyar Dangote a Kano

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar, Bukola Saraki da Yakubu Dogara sun halarci daurin auren diyar Dangote, Fatima da dan tsohon shugaban 'yan sanda, Jamil MD Abubakar da akayi a Kano.Muna fatan Allah ya sanya Alheri a wannan aure.No comments:

Post a Comment