Friday, 30 March 2018

Shugaba Buhari ya halarci sallar Juma'a a babban masallacin Abuja

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin da ya halarci sallar Juma'a a babban masallacin Juma'a na birnin tarayya, Abuja tare da wasu mukarraban gwamnatinshi.

No comments:

Post a Comment