Monday, 26 March 2018

Shugaba Buhari ya halarci taron masu ruwa da tsaki na APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yana halartar taro akan masu fada aji na jam'iyyar APC  dake gudana a Abuja, babban birnin tarayyar kasarnan, gwamnonin APC, mataimakin shugaban kasa, kakakin majalisar dattijai da sauransu sun halarci wannan taro.No comments:

Post a Comment