Tuesday, 27 March 2018

Shugaba Buhari ya halarci taron jam'iyyar APC na kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da mataimakinshi, Yemi Osinbajo da shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun da sauran masu fada aji na jam'iyyar sun halarci taron jam'iyyar da aka gudanar a sakatariyar jam'iyyar dake Abuja, yau Talata.

No comments:

Post a Comment