Thursday, 8 March 2018

Shugaba Buhari ya isa Jihar Filato

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar Filato inda yake ziyarar aiki, ana sa ran shugaba Buharin zai kaddamar da wasu muhimman ayyukan cigaba da akayi a jihar.

No comments:

Post a Comment