Saturday, 3 March 2018

Shugaba Buhari ya isa Kano dan halartar daurin auren 'ya'yan gwamnonin Kano da Oyo


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da yake sauka daga jirgi a jihar Kano dan halartar daurin auren 'ya'yqn gwamnan jihar Kano da Oyo, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Ajimobi.Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ka kuma basu zaman lafiya.
No comments:

Post a Comment