Wednesday, 7 March 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa da aka saba gudanarwa a duk ranar Laraba, zaman na yau ya samu halartar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da sakataren gwamnati, Boss Mustafa da shugaban ma'aikata, Abba Kyari.

No comments:

Post a Comment