Wednesday, 21 March 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majlisar koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa a yau wanda ya saba gudana duk ranar Laraba, manyan jami'an gwamnati da suka hada da ministoci, sakataren gwamnati, mataimakin shugaban kasa sun halarci zaman na yau.

No comments:

Post a Comment