Wednesday, 28 March 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a Yau Laraba

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa da aka saba yi duk ranar Laraba, mataimakin shugaban kasar, Yemi Osinbajo da shugaban ma'aikata, Abba Kyari da sauran ministoci da manyan ma'aikata sun halarci zaman na yau.


No comments:

Post a Comment