Thursday, 15 March 2018

Shugaba Buhari ya kaddamar da kamfanin yin siga a jihar Naija

Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Naija inda ya kaddamar da wani kamfanin yin siga, a gobene ake sa ran shugaban zai ziyarci jihar Kano in Allah ya kaimu.
No comments:

Post a Comment