Friday, 9 March 2018

Shugaba Buhari ya kaddamar da rabon taraktocin noma a jihar Filato

A ziyarar da yakeyi a jihar Filato, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da raba taraktocin noma ga jama'ar jihar da gwamnatin ta samar dan inganta ayyukan noma a jihar.

No comments:

Post a Comment