Thursday, 22 March 2018

Shugaba Buhari ya sauka a jihar Zamfara

Shugaba Buhari ya sauka a jihar Zamfara inda yake ziyara dan jajintawa mutanen jihar akan hare-haren da miyagu suka kai musu da masu satar shanu da sukayi sanadiyyar salwantar rayuka, ana sa ran Buharin zai gana da shuwagabannin al-umma yau a Zamfarar.Muna fatan Allah ya sa ya gama lafiya.

No comments:

Post a Comment