Friday, 23 March 2018

Shugaba Buhari ya shiryawa masu kudin Duniya liyafar cin abinci a fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da ya amshi bakuncin hamshakan masu kudin Duniya a fadarshi, Bill Gates da Aliko Dangote, ya shirya musu liyafar cin abinci ta musamman.Shugaban ma'aikata Abba kyari na daya daga cikin wadanda suka halarci liyafar.No comments:

Post a Comment