Saturday, 3 March 2018

Shugaba Buhari zai halarci gurin daurin auren 'ya'yan gwamnonin Kano, Fatima Ganduje da na Oyo Idris Ajimobi

Rahotanni sun bayyana cewa ana sa ran shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai halarci daurin auren 'ya'yan gwamnonin Kano da Oyo, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Ajimobi da za'ayi yau a Kano.


Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka a wani sako da ya wallafa a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na shafin Twitter.

Muna fatan Allah ya kaishi lafiya ya sa kuma yi biki lafiya. 

No comments:

Post a Comment