Thursday, 8 March 2018

Shugaba Buhari zai ziyarci jihar Filato

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Filato a yau, Alhamis inda zai kaddamar da wasu ayyukan cigaban al-umma da aka gudanar a jihar, muna fatan Allah ya kaishi lafiya.

No comments:

Post a Comment