Wednesday, 28 March 2018

Shugaba Buhari zai ziyarci jihar Legas: inda zai bude wata tashar mota

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Legas gobe, Alhamis inda zai kaddamar da wata kayatacciyar tashar mota da aka gina, dalilin ziyarar tashi, gwamnatin jihar Legas din ta bayar da hutun aiki ranar Alhamis din.


No comments:

Post a Comment