Tuesday, 27 March 2018

Shugaba Muhammad Buhari yaki amincewa da karawa shugabannin jam'iyar APC wa'adin mulki..

Shugaba Buhari dai yace ya canza shawara ne bayan ganin cewa yin hakan zai iya jefa jam’iyyar cikin halin kakanikayi  da zuwa kotu


Inda shugaba buhari  yace A koma abi yadda dokar jam'iyyar ta gindaya na a yi zabe ne ba Kara wa'adi ga shugabannin jam'iyyar kamar yadda tayi a taron ta na watan Faburairu daya gabata.

Masu karatu Ko me zaku ce akan wannan mataki da shugaban kasa muhammadu buhari ya dauka???

Daga Real sani Twoeffect.

No comments:

Post a Comment