Monday, 5 March 2018

Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Hadiza Gabon da Nura Hussaini sun kai ziyara kasar Morocco

Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Sama'ila na Abba Afakallahu da taurarin fina-finan Hausar, Hadiza Gabon da Nura Hussaini sun kai ziyara kasar Morocco a yau Litinin.


Saidai ya zuwa yanzu abinda ya kaisu kasar ta Morocco be bayyana ba tukuna, muna musu fatan Allah yasa su gama su dawo gida lafiya.

No comments:

Post a Comment