Wednesday, 21 March 2018

Soja Yahaya Musa yayi godiya ga Allah da ya kammala yaki da Boko Haram a raye

Wannan wani hazikin sojane me suna Yahaya Musa da ya kammala aikin tsaro a yankin Arewa maso gabas inda yasha gwagwarmaya kala-kala da mayakan Boko Haram, yayi godiya ga Allah da ya kawoshi karshen zamanshi a yankin na Arewa maso gabas da ranshi, gashi yanzu zaije ya hadu da iyalanshi, ya kuma yiwa abokan aikinshi da suka rasa rayukansu a yaki da Boko Haram addu'ar Allah ya jikansu.


Munawa Yahaya fatan Alheri da kuma Allah ya kara tsare mana irinsu.

No comments:

Post a Comment