Monday, 26 March 2018

Soyayya Dadi: Kalli yanda Jamil M.D Abubakar ya gyarawa matarshi Fatima Dangote takalmi

jamil M.D Abubakar kenan a wannan hoton yake gyarawa Amaryarshi, Fatima Aliko Dangote takalminta lokacin suna gurin shagalin bikin su, wannan kalar soyayyar ya birge mutane sosai, muna musu fatan Allah ya sanya Albarka a auren nasu.

No comments:

Post a Comment