Tuesday, 6 March 2018

Soyayya ruwan zuma: Amarya Fatima da Angonta Idris suna soyewa

Amarya, Fatima Abdullhi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan da Angonta Idris Ajimobi da inda suka fara shan soyayyarsu, a hotonnan na kasa Idris dinne yake cirewa matartashi takalma, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment