Wednesday, 21 March 2018

'Taba kidi taba karatu: Aikin kenan kullun(Karatun Qur'ani)'>>Saratu Gidado Daso

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso kenan a wadannan hotunan nata tana karatun Qur'ani, ta bayyana cewa aikin kenan ba zata taba denawa ba kuma dama idan an taba kidi sai a taba karatu.Dason tayi wata addu'a inda ta roki cewa Allah ya biya mata ita Albarkacin wannan Qur'ani dake hannunta amma bata bayyana ko menene take roko ba.

Muna fatan Allah ya amsa.


No comments:

Post a Comment