Thursday, 8 March 2018

'Tambadar da kukayi ta shan shisha lokacin bikinku shiyasa ba inda auren yaje ya mutu: Kaje kaji da matsalolinka'>>Wani ya gayawa T. Y Shaban a matsayin raddi ga sukar da yakewa hotunan bikin diyar Ganduje

Bayan da tauraron fina-finan Hausa, T. Y Shaban ya soki hotunan auren diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da mijinta Idris Ajimobi inda mijin nata ya sumbaceta, Shaban din na ta kara samun raddi daga mutane daban-daban, wani bawan Allah yace mishi  tambadar da sukayi ta shan shisha a lokacin bikinsu da Samira shiyasa auren beje ko inaba ya mutu.


Ga abinda mutumin yace kamar haka:

"Hahaha kufa dadina daku yan hausa film shine akwaiku da seeking unnecessary attention,dakake maganar waiwani hausa film ne kukayi haka zancen banza zancen wofi,wani rahama sadau batayiba itada classic abainar jama'a ? Kuma wace irin shigace nafisa abdullahi batayiba awani birthdayparty itadasu maifata ???? Bayan nan kaikanka wani uban shaye shayene bakayi ???? Abinkinka dakai da samira har shisha night kukayo shihakan tarbiyyane ??? Karfakamanta dukwannan qabali da ba'adi. Dakukayi abikinku shiyasa ba inda auren yakai yamutu,malam sha'aban kaje kajida matsalolinka kafita harkar yarannan qannenka,dandukkansu kagirmesu,u guys are just seeking for unnecrssary attention,sunyi aurensu,so drop the hate !!! Kaje kayikokarin gyara masana'antarku first thing firsy b4 kaxo kacikamu da surutun banza"

No comments:

Post a Comment