Monday, 19 March 2018

Tawagar majalisar dattijai ta kai ziyarar ta'aziyyar Sanata Ali Wakili jihar Bauchi

Tawagar majalisar wakilai karkashin jagorancin kakakinta, Sanata Bukola Saraki sun kaiwa al-ummar jihar Bauchi ziyarar ta'aziyya inda suka jajanta musu akan rashin da suka yi na Sanata Ali Wakili, tawagar sun ziyarci sarki da Gwamnan Bauchi.
No comments:

Post a Comment