Thursday, 15 March 2018

Tsakanin Ganduje da gwamnan jihar Oyo: Banji dadin yanda danka ya rika rungumar diyata a bainar Jama'aba

Shin da gaske ne  wannan hoton dake nuna alamun takaddama tsakanin Ganduje da Gwamnan jihar Uyo a gaban gwamnan jihar Zamfara wai abinda suke tattaunawa shine. 


Ka gaya ma Dan ka Banji dadin yadda ya rika rungume 'ya ta a gaban mutane ba kuma mu hakan ya sabawa al'adar mu  Inji Ganduje. 

Gwamnan Uyo ai wannan ba wani Abu ba ne kada ka manta fa matarsa ce kuma bai haramta ba kada ka damu da zancen mutane tunda bai sabawa shari'a ba.

Gwamnan jihar Zamfara ya kamata ku fahimci juna ku dai daita kada jama'a su gane cewa kuna wannan takaddamar kai kuma kaiwa Dan ka magana domin mu hausawa yin hakan ba dai dai ba ne a koda ma a addinan ce. 

JARIDAR DIMOKURADIYYA

No comments:

Post a Comment