Friday, 16 March 2018

TUNANINKA KAMANNINKA>>Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

TUNANINKA KAMANNINKA
MAGANAR KA TARBIYYAR KA
AKIDAR KA MAKOMARKA
ILMIN KA GARKUWAR KA 
SANAARKA MUTUNCIN KA
ABOKANKA DARAJAR KA
HUJJARKA JARINKA
MATARKA KABARINKA
ZUCIYAR KA MADUBINKA
LAHIRA MAKOMARKA


GASKIYAR KA KARFINKA
GODIYARKA FARINCIKINKA
MURMUSHINKA SADAKARKA
IMANINKA JARRABAWARKA
ANNABINKA TSIRANKA 

FADI KALMOMIN KA IRIN HAKA
ALLAH YA KYAUTATA MAKA MAKOMARKA.

No comments:

Post a Comment