Monday, 19 March 2018

Umma Shehu 'yar kwalisa

Jarumar Fina-finan Hausa, Umma Shehu kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, ga gilashi ga dankwali da tamai dauri me kama da ture kaga tsiya.

No comments:

Post a Comment