Thursday, 1 March 2018

Uwargidan shugaban kasa, A'isha Buhari da diyarta, Zahara sun godewa 'yan Najeriya da addu'a Kan Yusuf Buhari

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari da diyarta, Zahara Buhari sun godewa 'yan Najeriya akan irin addu'o'in da suka rikawa Yusuf Buhari har Allah ya bashi sauki daga hadarin babur din da ya ritsa dashi.


Sun kuma nuna jin dadi da godiya ga Allah bisa dawowar ta Yusuf Buhari gida Najeriya cikin koshin lafiya.

Muna fatan Allah ya kara sauki ya kuma kiyaye na gaba.

No comments:

Post a Comment