Tuesday, 6 March 2018

Wadda taci gasar karatun Qur'ani kenan take yin sujadar godiya ga Allah

Wannan wata baiwar Allace me suna Amina da ta fito daga Maiduguri, itace ta lashe gasar karatun Qur'ani bangaren mata da aka gudanar a Katsina, jin cewa itace tayi nasara yasa ta fadi kasa cikin murna tayi sujadar godiya ga Allah.Amina ta samu kayutuka da suka hada da.

Kujerar Makka da Kudi dubu dari biyar da mota da kur'ani na zamani da dardumar sallah.

Muna tayata farin ciki. Allah ya kara daukaka da ilimi me amfani.

No comments:

Post a Comment