Wednesday, 7 March 2018

Wani hazikin soja da mayakan Boko Haram suka hallaka

Wannan wani sojane me suna Adamu da rahotanni suka bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun halakashi, muna fatan Allah ya jikanshi ya gafarta mishi da sauran 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya.
No comments:

Post a Comment