Friday, 16 March 2018

YA YI YUNKURIN HALAKA KANSA IDAN GWAMNAN ZAMFARA BAI ZO WAJAENSA BA

Wani matashi yanzu haka yana kan saman karfen gidan rediyo na Tukuntawa ya ce ba zai sauko ba sai gwamnan Zamfara ya zo. Yanzu haka kara sama yake lokacin 'yan kwana-kwana da 'yan sanda su ka bi shi sama.


Rariya.

No comments:

Post a Comment