Wednesday, 28 March 2018

Yakubu Muhammad da Rahama Sadau 'yan kwalisa

Taurarin fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau da Yakubu Muhammad kena a wannan hoton nasu da suka sha kyau, da alama suna fagen aikine.

No comments:

Post a Comment