Wednesday, 7 March 2018

Yakubu Muhammad dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton nashi da ya kayatar, inda yake zaune akan wata kujera ta musamman, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment