Sunday, 25 March 2018

Yakubu Muhammad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finqn Hausa da turanci, Yakubu Muhammad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka, ya dauki wadannan hotunan da suka kayatar dan yin murnar wannan rana.

No comments:

Post a Comment